Nasiha da Shawara Zuwa ga Adam A. Zango || Daga Sheikh. Musa Asadussunnah

Описание к видео Nasiha da Shawara Zuwa ga Adam A. Zango || Daga Sheikh. Musa Asadussunnah

Shawarwari guda 4 da Nasiha zuwa ga Jarumin Kannywood, wato Adam A. Zango daga bakin Sheikh. Musa Yusuf Asadussunnah.

wannan bayanai ya biyo bayan wasu matsaloli da shi Jarumin (Adam A. Zango) yake ciki tsawon lokaci ba tare da an mishi adalci ba a cewar sa.

Ayi sauraro lafiya, ku yi subscribing wannan tasha domin inganta rayuwar ku💞

#kannywood #waazi #hausa #arewa #labarina #adamazango #alinuhu

Комментарии

Информация по комментариям в разработке